Mu ƙaunaci juna

Mu yafe wa juna

Mu taimaka wa juna

Kira ga dukkan masu kirkirar abun ciki da harshen Hausa a TikTok da Instagram! 🗣️✨

Muna da wata dama da zaku iya samun kudi kawai don kuna dora bidiyoyi a shafukan ku na sada zumunta.

Ka’idoji:

  • Dole ne ya zama kana yin bidiyoyin ka da harshen Hausa.
  • Dole ne ka kasance kana da mabiya a kalla dubu goma (10,000 followers) a TikTok ko IG.
  • Biyan kudi: ₦1,000 a kowane bidiyo daya! 💸

Kuna da ra’ayi? Cika fom ɗin da ke ƙasa 👇

Name
What Social Media Platforms Are You Active On?
For a minimum of at least 10,000 followers will pay N1,000 (one thousand naira only) per post
Scroll to Top